Album Ep

Umar M Shareef – Ni Da Ke ( Full Album) 2018

Umar M Shareef ya saki wani sabon kudin album dinsa mai suna “Ni Da Ke Album..” a wannan shekara da muke ciki ta 2018. Kowa yasani dama Umar M Shareef mawaki ne dayake yin wakokin soyayya, wanda yanzu ma haka yakara fito muku da wani sabon salon.

Wannan album yana dauke da wakoki har guda 18 wanda sune kamar haka.

 1. Bani Canzawa – DOWNLOAD Mp3
 2. Har Abada – DOWNLOAD Mp3
 3. Yarda – DOWNLOAD Mp3
 4. Kina Nesa – DOWNLOAD Mp3
 5. Ni Da Ke – DOWNLOAD Mp3
 6. Asiya – DOWNLOAD Mp3
 7. Asama’U – DOWNLOAD Mp3
 8. Buɗe Cikin Zuciya – DOWNLOAD Mp3
 9. Ta Kamani – DOWNLOAD Mp3
 10. Bazan Rayu – DOWNLOAD Mp3
 11. Idan Kikace Nine – DOWNLOAD Mp3
 12. Majnoon – DOWNLOAD Mp3
 13. So Mai Sonka – DOWNLOAD Mp3
 14. Koko – DOWNLOAD Mp3
 15. Nazari – DOWNLOAD Mp3
 16. Share Hawaye – DOWNLOAD Mp3
 17. Barauniya – DOWNLOAD Mp3
 18. Tafiyata– DOWNLOAD Mp3

Wadannan sune wakokin da suke cikin wannan album mai suna “Ni Da Ke Album..” wanda Uamr M Shareef ya saki a wannan shekara ta 2018.

Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu