Album Ep

Sadiq Saleh – So Kenan Ep ( Full Album) 2022

Sadiq Saleh ya saki wani sabon kudin album dinsa mai suna “So Kenan Ep..” a wannan shekara da muke ciki ta 2021. Kowa yasani dama Sadiq Saleh mawaki ne daya ke yin wakokin soyayya, wanda yanzu ma haka yakara fito muku da wani sabon salon.

Wannan album yana mai sun ” So Kenan Ep ” yana dauke da wakoki har guda 8 wanda sune kamar haka.

TRACKS LIST 8

  1. So Kenan – Mp3 Download
  2. Zaman Duniya – Mp3 Download
  1. Kun Gani – Mp3 Download
  2. Fana’e – Mp3 Download
  3. Buri – Mp3 Download
  4. Sai Kallo – Mp3 Download
  5. Har Abada – Mp3 Download

Wadannan sune wakokin da suke cikin wannan album mai suna “So Kenan Ep..” wanda Sadiq Saleh ya saki a wannan shekara ta 2021.

Sadiq Saleh

Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu