Album Ep

ALBUM- Abdul D One – Kibani Lokacin Ki Ep (Official Album) 2024

Abdul D One – Kibani Lokacin Ki Ep (Official Album) 2024

Abdul D One ya saki wani sabon kudin album dinsa mai suna “Kibani Lokacin Ki Ep” a wannan shekara da muke ciki ta 2024. Kowa yasani dama Abdul D One mawaki ne dayake sakin wakokin soyayya da kauna yanzu mah yazo da sabon album dinsa mai matukar dadi.

Wannan album yana dauke da wakoki har guda 10 wanda sune kamar haka.

TRACK LIST:-

 1. Kibani Lokacin Ki
 2. Yarda
 3. Rayuwar Masoya
 4. Yarinya
 5. Kece Tafarina
 6. Nurul qalbi
 7. Bakandamiya
 8. Yaushe Ne
 9. Atsakaninmu
 10. Kyakkyawa Kike
 11. Hukunci
 12. Umarni

Wadannan sune wakokin da suke cikin wannan album mai suna “Kibani Lokacin Ki Ep” wanda Abdul D One ya saki a wannan shekara 2024.

Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan Jindadin Rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu