Album Ep

ALBUM- B.O.C Madaki – Rashi & On Monday ( Official Album ) 2023

B.O.C Madaki – Rashi & On Monday ( Official Album ) 2023

B.O.C Madaki ya sako wani sabon zafafan album dinsa mai suna “Rashi & On A Monday EPa wannan shekara da muke ciki ta 2023. Kowa yasani dama B.O.C Madaki mawaki ne dayake yin wakokin Hausa Hip hop, wanda yanzu ma haka yakara fito muku da wani sabon tsari.

Wannan album yana dauke da Zafafa wakoki har guda 2 wanda sune kamar haka.

Rashi

On A Monday

Wadannan sune wakokin da suke cikin wannan album mai suna “Rashi & On A Monday EP” wanda B.O.C Madaki ya saki a wannan shekara ta 2023.

Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan Jindadin Rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu