Biography / Tarihi

Cikakken Tarihin Umar Mb

Tarihin Mawaki Umar MB A Takaice

Da Farko Dai Zamu Danso Muji Tarihinka Da Kuma Cikakaken Sunanka.

Umar MB

Da farko dai sunana umar musa wanda aka fi sani da umar mb an haife a garin rigasa dake garin kaduna nayi makaranta ta a kaduna kuma ina ci gaba da karatuna a nan din.

Wace Gwagwarmaya Kasha?

Umar MB

Gwagwarmaya lallai ansha ta wadda ba zata misaltu ba daga koyan aiki da sauransu.

Wane Kalu Bale Ka Fuskanta?

Wane Kalu Bale Ka Fuskanta?

Ai babu wata sana a ko kuma al’amari na ci gaba da zakayi da babu kalu bale a cikin sa na fuskaci kalu bale amma gaskiya dukkan lamura ana samun nasara.

Wane Kalu Bale Ka Fuskanta?

Umar MB

Na fara waka tun ina makaranta ne, kuma gaskiya na fara wakar makaranta ne.

Wace Wakarce Bakandamiyarka?

Umar MB

Wakar da mutane suka fi so itace bakandamiya ta.

Wace Shawara Zaka Bawa Yan Uwa Masu Tasowa?

Umar MB

Shawara kuma da zan ba masu sana a irin tawa shine su dage da aikin su indai da rai da rabo wata rana za a samu nasara da yardar allah kawai a tsaftace zuciya kiyayya hassada da sauran su basu kai mutum ga tudun dafawa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu