Hausa Hip-Hop

[MUSIC] : Blaq Waxeery – Ya Zama Dole Arewa Ft. Mubson Zamani

Blaq Waxeery – Ya Zama Dole Arewa Ft. Mubson Zamani

Blaq Waxeery Ft. Mubson Zamani sun saki wata sabuwar waƙar sa mai suna ” Ya Zama Dole Arewa” wannan waƙa tayi daɗin sosai, Kuma waƙa ce ta nuna Rashin jindadi kashe kashe da akema yan arewa.

Blaq Waxeery – Ya Zama Dole Arewa Ft. Mubson Zamani Mp3 Download

Zaku iya sauraron wannan waƙa ko kuma ka danna ”Blaq Waxeery – Ya Zama Dole Arewa Ft. Mubson Zamani Mp3 Download ” dake ƙasa, don sauke waƙar a cikin wayar ka ta Android ko iPhone cikin sauƙi kuma kyauta.

Idan har kaji dadin wannan waka kana da damar da zaka iya turawa Friends dinka dama wasu naka domin suma su nishadanta da ita.

Click Here To Joint Our WhatsApp Group 👇

Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin wakokin hausa dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button