Hausa Hip-Hop

[MUSIC] : Bello Sisqo – Jirgin Sama

Bello Sisqo – Jirgin Sama

Bello Sisqo ya saki wata sabuwar waƙar sa mai suna ” Jirgin Sama” wannan waƙa tayi daɗin sosai, Kuma waƙar tana daya daga cikin sabon album dinsa mai suna Naija to germany.

Bello Sisqo – Jirgin Sama Mp3 Download

Zaku iya sauraron wannan waƙa ko kuma ka danna ” Bello Sisqo – Jirgin Sama Mp3 Download” dake ƙasa, don sauke waƙar a cikin wayar ka ta Android ko iPhone cikin sauƙi kuma kyauta.

Idan har kaji dadin wannan waka kana da damar da zaka iya turawa Friends dinka dama wasu naka domin suma su nishadanta da ita.

Click Here to Join out WhatsApp group 👇

Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin wakokin hausa dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Dana Ka Sauke Wakar