Hausa Songs

[MUSIC] : Sadiq Saleh – Kiyi Dani

Sadiq Saleh – Kiyi Dani

Sadiq Saleh ya saki sako wata sabuwar waƙar su mai suna ” Kiyi Dani” wannan waƙa tayi matukar daɗin gaske, Kuma waƙa ce ta Soyayya dakee cike da farin ciki.

Sadiq Saleh – Kiyi Dani Mp3 Download

Zaku iya sauraron wannan waƙa ko kuma ka danna ”Sadiq Saleh – Kiyi Dani Mp3 Download ” dake ƙasa, don sauke waƙar a cikin wayar ka ta Android ko iPhone cikin sauƙi kuma kyauta.

Idan har kaji dadin wannan waka kana da damar da zaka iya turawa Friends dinka dama wasu naka domin suma su nishadanta da ita.

Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin wakokin hausa dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu