Hausa Songs

[MUSIC] : Sadiq Saleh – Allah Ya Kaimu Ft. Shamsiyya Sadi

Sadiq Saleh – Allah Ya Kaimu Ft. Shamsiyya Sadi

Sadiq Saleh Ft. Shamsiyya Sadi Sun sako wata sabuwar waƙar su mai suna ” Allah Ya Kaimu” wannan waƙa tayi matukar daɗin gaske, Kuma waƙa ce ta Soyayya dakee cike da farin ciki da jindadi.

Sadiq Saleh – Allah Ya Kaimu Ft. Shamsiyya Sadi Mp3 Download

Zaku iya sauraron wannan waƙa ko kuma ka danna ”Sadiq Saleh – Allah Ya Kaimu Ft. Shamsiyya Sadi Mp3 Download ” dake ƙasa, don sauke waƙar a cikin wayar ka ta Android ko iPhone cikin sauƙi kuma kyauta.

Idan har kaji dadin wannan waka kana da damar da zaka iya turawa Friends dinka dama wasu naka domin suma su nishadanta da ita.

Click Here To Joint Our WhatsApp Group 👇

Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin wakokin hausa dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu