Album Ep

ALBUM- Ali Jita – Call On Me ( Official Album ) 2021

Ali Jita ya saki wani sabon kudin album dinsa mai suna “Call On Me ep..” a wannan shekara da muke ciki ta 2021. Kowa yasani dama Ali Jita mawaki ne dayake yin wakokin soyayya, wanda yanzu ma haka yakara fito muku da wani sabon salon.

Wannan album yana dauke da wakoki har guda 7 wanda sune kamar haka.

TRACK LIST

  1. Call On Me
  2. Royal Love Ft Dj Ab
  3. Never
  4. Soyayya Ruwan Zuma
  5. Nagode
  6. Hustle
  7. Rawa

Wadannan sune wakokin da suke cikin wannan album mai suna “Call On Me ep..” wanda Ali Jita ya saki a wannan shekara ta 2021.

Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu