Album Ep

ALBUM- Sadiq Saleh – Da Ransu za’ayi (Official Album) 2024

Sadiq Saleh – Da Ransu za’ayi (Official Album) 2024

Sadiq Saleh ya saki wani sabon kudin album dinsa mai suna “Da Ransu Za’ayi Ep” a wannan shekara da muke ciki ta 2024. Kowa yasani dama Sadiq Saleh mawaki ne dayake sakin wakokin soyayya da kauna yanzu ma yazo da sabon album dinsa mai matukar dadi.

Wannan album yana dauke da wakoki har guda 7 wanda sune kamar haka.

TRACK LIST:-

  1. Da Ransu Za’ayi
  2. Ga Wacce Nake So
  3. Mai Kisha Na Ft. Fati Niger
  4. Yarda Ft. Umar M Shareef
  5. Dadin Soyayya
  6. Naje Na Dawo
  7. Tambaya

Wadannan sune wakokin da suke cikin wannan album mai suna “Da Ransu Za’ayi Ep” wanda Sadiq Saleh ya saki a wannan shekara 2024.

Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan Jindadin Rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu