Album Ep
ALBUM- Salim Smart – Atamfa Ep (Official Album) 2024
Salim Smart – Atamfa Ep (Official Album) 2024
Salim Smart ya saki wani sabon kudin album dinsa mai suna “ATAMFA EP” a wannan shekara da muke ciki ta 2024. Kowa yasani dama Salim Smart mawaki ne dayake sakin wakokin soyayya da kauna yanzu haka saki wani album mai matukar dadi.
Wannan album yana dauke da wakoki har guda 12 wanda sune kamar haka.
TRACK LIST :-
- Atamfa
- Banyi Wasa Ba
- Ba’a Fini Ba
- Farin Cikina Remix
- Abun Da Wuya
- Zana Baki Labarina
- I Miss You Ft. Ali Jita
- Takamani Ft. Ahmerdy
- Parents
- Komai Dai Dai
- Wanda Nake So
- Zero Tention
Wadannan sune wakokin da suke cikin wannan album mai suna “ATAMFA EP” wanda Salim Smart ya saki a wannan shekara ta 2024.
Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood.