Hausa Songs

[MUSIC] : Salim Smart – I Miss You Ft. Ali Jita

Salim Smart – I Miss You Ft. Ali Jita

Salim Smart Ft. Ali Jita sun saki wata sabuwar waƙar sa mai suna ” I Miss You” wannan waƙa tayi matukar dadi sosai, Kuma waƙar tana daya daga cikin sabon album dinsa mai suna Atamfa.

Salim Smart – I Miss You Ft. Ali Jita Mp3 Download

Zaku iya sauraron wannan waƙa ko kuma ka danna ” Salim Smart – I Miss You Ft. Ali Jita Mp3 Download” dake ƙasa, don sauke waƙar a cikin wayar ka ta Android ko iPhone cikin sauƙi kuma kyauta.

Idan har kaji dadin wannan waka kana da damar da zaka iya turawa Friends dinka dama wasu naka domin suma su nishadanta da ita.

Click Here to Join out WhatsApp group 👇

Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin wakokin hausa dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Dana Ka Sauke Wakar