Hausa Songs

Dauda Kahutu Rarara – Jagaban Shi Ne Gaba

Shahararren mawaƙin nan na siyasa ” Dauda Kahutu Rarara wanda yayi fice a Iya waƙar siyasa ya sake sakin sabuwar waƙa mai suna Jagaban Shi Ne Gaba.

Rarara – Jagaban Shi Ne Gaba Download Mp3

Dauda Kahutu Rarara da Baban Chinedu sun saki wata sabuwar waƙar sa mai suna ”Jagaban Shi Ne Gaba ” wannan waƙa tayi daɗi sosai, Kuma waƙa ce da aka yiwa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu

Zaku iya sauraron wannan waƙa ko kuma ka danna ”Rarara – Jagaban Shi Ne Gaba Download Mp3 ” dake ƙasa, don sauke waƙar a cikin wayar ka ta Android ko iPhone cikin sauƙi kuma kyauta.

Kasance da MANUNIYA.COM don samun sababbin waƙoki Hausa da Naija da zarar an sake su.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu