Album Ep

[ALBUM] Umar Mb – Cikin Jini ( Official Album ) 2021

Umar MB ya saki wani sabon kudin album dinsa mai suna “Cikin Jini Ep.. a wannan shekara da muke ciki ta 2021. Kowa yasani dama Umar MB mawaki ne dayake yin wakokin soyayya, wanda yanzu ma haka yakara fito muku da wani sabon salon.

Related Articles

Wannan album yana dauke da wakoki har guda 14 wanda sune kamar haka.

TRACK LIST

  1. Abincin Ruhi
  2. Amana
  3. Bazan Barki Ba
  4. Bazar Rawa
  5. Bugun Zuciya
  6. Cikin Jinina
  7. Da Wasa
  8. Dake Na Fara
  9. Gamon Jini
  10. Haifan
  11. Hello
  12. Makauniya
  13. Mukulin Zuciya
  14. Tare

Wadannan sune wakokin da suke cikin wannan album mai suna “Cikin Jini Ep..” wanda Umar MB ya saki a wannan shekara ta 2021.

Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button