Album Ep

ALBUM- Dj Ab – Your Fav (Official Album ) 2023

Dj Ab – Your Fav (Official Album ) 2023

Dj Ab ya saki wani sabon kudin album dinsa mai suna “Your Fav Ep” a wannan shekara da muke ciki ta 2023. Kowa yasani dama Dj Ab mawaki ne dayake yin wakokin Hausa Hipop, wanda yanzu ma haka yakara fito muku da wani sabon salon.

Wannan album yana dauke da wakoki har guda 12 wanda sune kamar haka.

TRACK LIST

  1. The Helst Skit
  2. Keep Me Safe
  3. Sa ido
  4. Ancuce ni
  5. Sai Ni
  6. Nadama
  7. Kwapsa
  8. Da Saura
  9. Blow My Mind
  10. Doing My Job
  11. Ki Fada
  12. Matsala

Wadannan sune wakokin da suke cikin wannan album mai suna “Your Fav Ep” wanda Dj Ab ya saki a wannan shekara ta 2023.

Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button