Labarai

Yanzu Wani Matashi Ya Mutu A Hanyar Sa Ta Dawowa Daga Masalaci Sallar La’asar

Yanzu Wani Matashi Ya Mutu A Hanyar Sa Ta Dawowa Daga Masalaci Sallar La’asar

Ustaz Mahmud Mustapha Ibrahim Ya Rasu A Hanyarsa Ta Dawowa Daga Masallaci Bayan Ya Yi Sallar Isha’i.

Marigayin ya rasu ne bayan ya je masallaci ya yi sallar isha’i akan hanyarsa ta dawowa Mala’ikan mutuwa ya zare ransa nan take ba tare da jinya ko hatsari ba. Mahmud wanda dan agajin JIBWIS ne, ‘da ne ga abokin mu Mustapha Ibrahim Mai Awaki.

Za a gabatar masa da sallar janaza da misalin karfe sha daya na rana 11:00am a masallacin JIBWIS na Juma’a dake unguwar Bolari a fadar jihar Gombe.

Allah ya masa rahama ya gafarta masa. Amin.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu