Labarai

An Kama Yan Sandan Da Suke Bawa Rarara Kariya, Adam Zango Ya Shiga Rigimar Yan Niger

Rundunar kakakin yan sanda sun Kama yan sandan da suke bawa rara kariya a jahar kano .

Musamman a lokacin da rararan yan sandan da suka dinga harba bindiga a lokacin da rararan zai shiga mota.

Adam zango yayi magana akana rigimar da ake akan yadda aketa musayar yawu tsakanin yan nigger da Nigeria adam zango ya magantu kan abubuwan da suke farawa.

Duk da cewa ADAM zango ya bayyana kamar yadda yake ji yan niger din martani suke maidawa kuma ya bayyana irin halin karamci da yan niger din keyiwa mutane.

Duk da bai fadi aybi ko kuma wani hali mara kyau na yan nigeria ba amma ya roki adai na irin wannan Dan allah.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu