Labarai

Umar M Shareef Ya bayyana Gaskiyar Magana Aurensa Da Jaruma Amal Umar

Barka da kasancewa da wannan shafin namu mai albarka.

Acikin shirin namu nayau kamar yanda munka saba akowane sati muna kawomuku muhimman abubuwan da ke faruwa a masana’antar shirya fina-finai ta Kannywood.

Bayan biyo cecekuce da aketa yaɗawa a social media cewa Umar M Shareef da amal Umar suna soyayya da juna inda akesa ran mawaƙin zaiyi wuff da jaruma Amal Umar.

Hakan yasa jaruma Hadiza Aliyu Gabon tayi ƴar wata takaitacciyar tattaunawa da jarumin dan gane da wannan lamarin.

Inda take tambayarsa cewa “ya maganar aurensa da jaruma Amal Umar da aketa cecekuce a kafafen sada zumunta na zamani, ko kayaudaretane” ?

Dajin wannan tambaya sai Shahararren Mawaƙi Kuma jarumi a masana’antar Kannywood waton Umar M Shareef ya bayarda amsa akan cewa “Ni bani yaudaretaba, hasalima lokaci muke jira idan lokaci yayi babu fashi za’ayi.

Sanin kowane duk wani mai kallon fina-finai hausa ko waƙoƙin da jarimin ke fitowa aciki yana yawan ganin jarumar tare da mawaƙin tamkar matan aure. Fama da irin yanda suke mu’amalasu ta yau da kullum.

Mutane dayawa suna ganin kamar wannan auren bazai yiyuwa tunda Umar M Shareef yanda mata harda ƴaƴansu.

Amma duniya tasheda dacewa Umar M Shareef yana soyayya da Jaruma Amal Umar.

Munso muji daga ɓangaren jaruma Amal Umar akan wannan lamarin wanda muke ƙoƙarin yi ahalin yanzu domin ji daga ɓangarenta.

Daga karshe Jarumin yace aure muƙaddarine daga Allah, idan lokaci yayi babu wanda zai hana aɗaura Aure a tsakaninsu.

Mai karatu mizakace dangane da wannan lamarin?

Muna Rokon Allah Sallallahu wata’ala da yakaimu lokaci lafiya.

Domin ganin wannan tattaunawa acikin faifain bidiyo, zaku iya ziyarta tashar jaruma Hadiza Aliyu Gabon dake manhajar YouTube domin ganin yanda hira ta kasance.

Wane labari kukeso munkawomuku acikin wannan shafin namu mai albarka ?

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu