Labarai

Yanzu Hadiza gabon da jaruma rakiya musa ta bayyana labarin zazzafar soyayyar ta da wani shahararren jarumin kannywood

Yanzu Hadiza gabon da jaruma rakiya musa ta bayyana labarin zazzafar soyayyar ta da wani shahararren jarumin kannywood…..

Allah Sarki duk wanda yaji wannan labarin zai dauka cewa shirin Film ne sai dai kuma gaske ne domin jarumar kannywood rakiya musa itace wacce tasha wannan soyayyar kamar babu gobe da wani fitaccen jarumin kannywood.

Wannan shirin da Hadiza gabon takeyi zai kara budewa jarumai mata da maza ido akan cewa kada suyi yaudara ko kuma wani abu na rashin kyautawa tsakaninsu saboda sunsan suna sa samar da zasuje su fada kuma wani ya karawa jarumi farin jini wani kuma yasa masa bakin jini wannan shine nasara da kuma cigaba da kannywood ta samu ta hanyar Hadiza gabon.

Kowa yasan wannan jarumar tafi karkata a bangaren rawa da waka wanda yar Kasar Niger ce Allah yayi mata nasibi a wannan harka sai dai kawai ta cigaba da godewa Allah.

Mun gode sosai Kuma cigaba da bibiyar mu don samu Labarai Duniya da na Kannywood kasance da Manuniya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button