Labarai

Har yanzu rigima na cigaba da tsamari tsakanin jaruman kannywood Rayya kwana casa’in da azima gidan badamasi…

Har yanzu rigima na cigaba da tsamari tsakanin jaruman kannywood Rayya kwana casa’in da azima gidan badamasi…

Wannan rigimar ta dauki lokaci mai tsayi anayi wanda har yanzu kuma abun ke cigaba da tsamari an rasa wanda a cikin manyan Jaruman kannywood zai fito ta dakatar da abin wanda takai da kanwar daya daga ciki ta shiga wannan rigimar.

Idan ba’a dakatar da wannan ra’ayi rigimar ba zata iya ballo ruwa saboda sun fara tonawa juna asiri indai kuwa aka cigaba da haka kan iya janyo sun daya ambaton sunan wasu jarumai wanda ba’a fatan hakan.

Kalli Cikakken video a Nan kasa 👇👇👇

Babban abin haushin shine wa’yannan jaruman Dukansu suna aiki tare kuma a tashe Arewa 24 suke fara aiki anan sukayi suna da haka hukumar tana da damar sasanta su amma kuma sunyi shiru da bakinsu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu