Labarai

Sheikh Imam Shuraim Ya yi Mirabus Daga Limancin Masallacin Makka

Sheikh Shuraim Ya yi Mirabus Daga Limancin Masallacin Makka.

Limamin din-din-din na masallacin Makka Sheikh Saud Ash Shuraim ya ajiye aikin limancin masallaci.

Cikin wata sanarwa da shaifin Haramain Sharifainya fitar a shafunsa na sada zumunta, ya ce Shuraim ya yi murabus ɗin ne bayan shafe shekaru 32 yana gudanar da aikin limanci.

Imam Shuraim ya ce wasu dalilansu na kai da kai ne suka sanya shi ajiye maƙamin shugabancin limanci.

Zai iya komawa ya ci gaba da jagoranin sallar tarawihi a matsayin baƙon limami, wanda za a sanar da dalilan haka nan da makonni masu zuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button