Labarai

Kalli bidiyon yadda Mawaki rarara yayi Shagalin sallah tare Iyalanshi…..

Kalli bidiyon yadda Mawaki rarara yayi Shagalin sallah tare Iyalanshi…..

Hakika akwai abin dubawa acikin lamarin matan kannywood saboda yadda suke wasu abubuwa kai kace ba aiki suke suke samun kudin amma sai kaga yarinya a kannywood da waya bata kananun kudi ba wannan abin yana ciwa wasu tuwo a kwarya.

Jarumar tace da wannan siyan wayoyin da suke dama wata gidauniya suke bude wacce zasu dinga taimakawa mararsa karfi yara da manyan wanda hakan zai zamo musu guziri ranar gobe kiyama.

Sai dai tunda tayi magana babu wata jaruma wacce ta fito tayi martani akan maganar Tata kodai daman suma sunsan abinda suke basa kyautawa.

Zafafan Hotunan Bikin Jarumi #ABALE da Jaruma #HAJIYA NAFEESA IZZARSO Sun tayar da kura a kafafen sada zumunta.

A yayin da wasu ke cewa hotunan daurin Aurensu ne, amma wannann maganar tasha kashi domin ansan abale bai dade da aure ba.

Wasu mutanen kuma suke cewa ai hotunan na wajen wani shooting din wani sabon film ne da zasuyi.

Wani bangare na mutane kuma sun shaida ai wannnan kila wata tallar kamfani ce suke dauka, tam itadai wannan majiya da kamshin gaskiya a chikinta.

Domin kuwa wani shafi na kannywood ya fito yayi bayani akan cewa tallar shaddar #KING_TEAM ce sukeyi.

Hotunan dai sun kunshi jiga jigan masanaantar kannywood wadan da suka hada da mawaka da jarumai kamar su.

Adam Zango, Ali Jita, Nura M Inuwa, Umar M Shariff, Abubakar Mai Shadda, Lawan Ahmad, Sani Danja, Yakub Muhammad da Lawan Ahmad wato Umar Hashim.

Sai kuma wadanda suka taka rawar Amarya Da Ango wato DADDY HIKIMA ABALE SANDA da AISHA NAJAMU HAJIYA NAFISA IZZARSO.

Inada ahekaru 20 a lokacin na haihuwar fari, nayi bari kamar sau biyu ko uku. Sai dai a duk wannan tsawon shekarun da nake tare da mijina kamin na haihu ban taba sanin dadin jima’i ba sai dai naji a bakin ‘yan uwana mata wani lokacin nema na nuna musu ina jin dadi wani lokacin kuwa na fada musu gaskiya.

Zan iya shedar mijina bai neman mata, bakuma saboda bai da lokaci ko halin da zai nemesu bane, sai fahimtar dana masa na rashin doguwar sha’awa. A wata wani lokacin baifi muyi sau 3 ko 4 ba kuma idan ya jima a jikina yayi mintuna 3 zuwa 5.

Akwai ranar dana tashi bana jin dadin jikina ranar kuwa mijina bai gari, bayan na sanar dashi ya bani izzinin naje naga likita. Na shirya na tafi ganin likitan dana saba gani a wannan ranan ne na soma yin zina da aurena.

Ofishinsa a tsare yake irin na manyan likitoci, kuma wannan bashi bane karo na farko ba dana ke zuwa ganinsa, sai dai shine karo na farko da irin wannan al’amarin ya taba shiga tsakaninmu.

Ina shiga yasa na kwanta akan gadon da ake gwada marasa lafiya, ba kamar yadda na saba ganin idan zai yi irin wannan gwaji mata suke yi ko kuma ya kira nurse ta gwadani, sai kawai naji yace na kwanta na kwanta bayan ya gama mini tambayoyi.

Ya dauki lokaci mai tsawo yana mini nasiha tare da jan hankalina naji tsoron Allah ko saboda mutuncin yaran da muke dashi da kuma masu zuwa nan gaba. Ya nemi sanin mai ya sani yin zina da aurena, ko banasonshi ne. Nan ne na fashe da kuka na kuma nemi gafararsa. Na masa alkawarin bazan sake ba saboda irin nasihar mai ratsa jiki da ya mini babu duka babu zagi cikin sirri.

Jarumin Barkwancin nan Ali Artwork ya ce, bai taɓa cin mutuncin ƴan Kwankwasiyya ba. Ya ce, duk abin da yayi a baya yayi su ne cikin raha da siyasa ba wai don cin mutunci ba.

Sai dai yan kwankwasiyya da dama basa yin maraba da dawowar madagwal duba da irin furucin da man yai a baya inda yace jagoran kwankwasiyya babu abinda ya taba tsinana masa.

Sai yanzu da yaga an samu gwamnati shine ake shirin dawowa don ba shi da Kunya. Mu bama goyon bayan dawowar sa, cewar yan kwankwasiyya.

Mun gode sosai da sosai ku cigaba da bibiyar mu don samu Labarai Duniya da na Kannywood kasance da Manuniya.com

Sabon matashin dan majalisar jihar mai wakilatar karamar hukumar Nguru dake jihar yobe ya bayyana irin halin da ya shiga tun a lokacin da ya fito takara.

Lawan Musa Majakura wanda ya kayar da tsohon kuma shugaban majalisa Ahmad Mirwa Lawan da ya ya shafe sama da shekara 16 akan kujerar yace har tayin Miliyan 100 aka yi masa don ya bar takarar amma bai karba ba.

Da ake tattaunawa dashi Lawan ya shaidawa Jaridar Aminiya cewa wasu Jami’an gwamnati sun tukareni da miliyan 18 amma na nuna bana bukata daga baya suka kara ya zama Miliyan 100 amma duk da haka ban karba ba.

Na sanar da su cewa mutanen kauyenmu sune suka saya min form saboda suna tunanin cewa zan yi musu ayyukan alheri don haka babu wani darasin zai sa na bar wannan takarar da nake yi har kuma Allah yasa nai nasara.

Mun gode sosai da sosai ku cigaba da bibiyar mu don samu Labarai Duniya da na Kannywood kasance da Manuniya.com

Fitacciyar Jarumar Film Din Hausa Da Turanchi Wanda Akafi Sani Da Rahama Sadau, Ta Samu Lambar Girma Daga Kamfanin Fina-finan Kudanchin Nigeria.

Ayau ne Jarumar Ta Wallafa Wasu Hotuna A Shafinta Na Instagram Yadda Acikin Hotunan Muka Ga Sakon Lambar Girma Daga Kamfanin Fina-finan Kudanchin Nigeria.

Ga Kadan Daga Cikin Wasikar Da Suka Aikowa Jarumar Na Tayata Murna Da Kasancewa Jarumar Data Daga Musu Wata Daraja A Duniya.

Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku Na Taya Rahama Sadau Murna Akan Samun Babban Matsayi Datayi A Kamfanin Fina-finan Kudanchin Nigeria, Sannan Kada Ku Manta Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.

Mun gode sosai da sosai ku cigaba da bibiyar don samu Labarai Duniya da na Kannywood kasance da Manuniya.com

Fitaccen mawakin siyasar nan, Dauda Adamu Abdullahi Kahutu (RARARA) ya musanta jita-jitar da ake yi na cewa an bashi kyautar Motoci da Gidaje, bayan wani iftila’i da ya fada masa.

Tun a ranar 20 ga watan Maris ne dai mawakin siyasar aka samu wasu fusatattun matasa da suka ɓuge da murnar cin zaben Abba-Gida-Gida suka kai farmaki Rarara suka ƙone masa motoci tare da sace kayan gidan.

Wanda tun bayan hakan wasu labarai a kafafaen sada zumunta ke ta yawo cewa wasu ƴan siyasa sun yiwa mawakin kyautar motoci da gidaje.

Sai dai a yau ne Rarara ya fito ya ƙaryata wannan labaran da wasu mutane ke ta yayayatawa a kafafaen sada zumunta, indai yai kira gare su da su daina ƙirƙirar abinda ba haka bane.

Mun gode sosai da sosai ku cigaba da bibiyar don samu Labarai Duniya da na Kannywood kasance da Manuniya.com

Jarumar kannywood Rayya itama da ake gabanta cewa bata Rigima da kowa a wannan karan ranta ya ɓaci inda ta fada cikin wata sabuwar Rigima da ake ganin kamar akwai wani abu a kasa kodai daman kiris take jira ko kuma bakin tane yake kyakkyayi Allah dai ya kyauta.

Tun da jarumar suka samu sabani da malam Ali na cikin shirin kwana casa’in shikkenan jarumar ta zama yar kanta da daina tsoran shiga kowacce Rigima shi yasa daman ba haushe yace ka guji tabo wanda baya Rigima.

Kar dai kuce wannan rigimar da yan kannywood ake yan tiktok ne suke amma wannan Jarumar ta tsoma baki.

Mun gode sosai da sosai ku cigaba da bibiyar don samu Labarai Duniya da na Kannywood kasance da Manuniya.com

Tun bayan da hukumar zabe ta ayyana Abba gida gida a
Matsayin Wanda Ya lashe zaben gwabna a jihar Kano shikkenan wasu suke ta wata bakaken maganganu wasu kuma daga cikin jaruman basuyi kasa a gwiwa ba suka koma wannan tafiyar wacce a baya basa wannan tsarin.

Sai dai hakan yasa wa’yanda suke cikin tafiyar sun fara mayar da martani akan cewa bafa zai yiyuwa sun dade suna bautawa tafiya ba amma wanda sai da sukaga nasara ta samu sannan zasu dawo suci moriyar ganga wannan bazasu yarda ba.

Kusan duka jaruman kannywood gwabnati suke bi kadan ne kawai suke bin tsarin Kwankwasiya amma kuma ganin nasara ta samu shine kowa ya dawo tsarin sai dai hakan ya haifar da Rigima a tsakanin jaruman.

Mun gode sosai da sosai ku cigaba da bibiyar don samu Labarai Duniya da na Kannywood kasance da Manuniya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu