Labarai

jaruma A’isha najamu yan Niger sun fara mamaki akan Soyayyar ta da idris mai wushirya

jaruma A’isha najamu yan Niger sun fara mamaki akan Soyayyar ta da idris mai wushirya..

A gaskiya dai wasu suna kalubalantar wannan jarumar saboda abinda tayi ana ganin kamar ta zubar da girmanta ne ya za’ai tana jaruma a kannywood babba amma tazo tana bata lokaci ta aka wannan matshin wanda wasu suke masa wani irin abinda mutane suke cewa kenan.

Kowa yasan A’isha najamu jaruma babba a kannywood kuma cikakkiyar mace amma yadda ta fara soyayya da wannan matshin shekara shikkenan wasu suke mata wani irin kallo musamman yan kasar Niger sune abin tafi damunsu.

Da dai Idris Mai wushirya abokin murja ne amma Bayanda aka kamata sai ya dawo wajen wannan jarumar wanda wasu ganin haka suke zargin sune suka hada mara tarko harta shiga hannun jami’an tsaron.

Allah ubangijiya yasa shine yake da rabon aurenta domin fata ne mai kyau tunda aure halal ne.

Mun gode sosai da sosai ku cigaba da bibiyar don samu Labarai Duniya da na Kannywood kasance da Manuniya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu