Labarai

Me yasa Adam zango bai sanya Jarima zee preety ko momee Gombe a cikin wakar soyayyar saba

Me yasa Adam zango bai sanya Jarima zee preety ko momee Gombe a cikin wakar soyayyar saba…

An kira adam a zango a matsayin wanda baya tabbata da amanar yaran kannywood wanda duk yadda kike a wajen shi a yayin da wata sabuwar jaruma tazo tofa ke taki ta kare dan waccan rabuwar zai dauko a matsayin wacce zai aiki da ita.

Sai dai anaga jarumin yanayin hakanne domin suma sababbin a basu dama ta yadda zasu kware acikin sana’ar ta film da kuma gogewa wajen rawa da waka.

Da dai Adam a zango bashi da wata jaruma da yake wakoki da ita sai Zee preety Wanda wasu ke ganin kamar bazata taba disashewa a wajen shiba ai kuwa yanzu gashi koda duriyarta ba’a ji.

Inda ya dauko momee Gombe ita suke hawa wakoki tare sannan daga bisani itama aka jita shiru ai kuwa daganin hakan duk jikin mutane yayi sanyi game da karumin dokin ansa babu wani abinjin kunya a wajenshi.

Yanzu dai an ganshi ya dauko wata matashiyar budurwa mai jini ajika kuma kyakkyawa wanda ake ganinma kamar zatafi zpreety da kuma momee gombe saurin gogewa saboda itama yanayin jikinta irin masune.

Mun gode sosai da sosai ku cigaba da bibiyar mu don samu Labarai Duniya da na Kannywood kasance da Manuniya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu