Labarai

Damfarar miliyan 40 jaruma Amal umar ta nemi kotu ta hana yan sanda kamata

Damfarar miliyan 40 jaruma Amal umar ta nemi kotu ta hana yan sanda kamata

Allah Sarki jin wannan labarin yasa al’umma masoyan wannan jarumar dama masu bibiyarta yasa suke fada magana mai dadi akan wannan jarumar da yana ana mamaki anya kuwa jaruma Amal umar zata aikata wannan laifin da ake zarginta dashi to Allah ne dai kawai yasan me gaskiya.

Case din yana kotu amma kuma yan sanda sai bibiyar jarumar suke domin su kamata wanda jarumar ta duba wasu abubuwa na doka harma take fadawa kotu data dakatar da wannan abu.

Jaruma Amal umar yarinya ce har yanzu bata kai shekara ashirin da biyar ba amma kuma ta fara shiga case irin wannan wanda ake ganin kamar zai iya samuwar da tauraruwarta saboda kura kuran data aikata yanzu dai hukuma itace zata tabbatar da gaskiyar lamari.

Mun gode sosai da sosai ku cigaba da bibiyar mu don samu Labarai Duniya da na Kannywood kasance da Manuniya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu