Labarai

Innalilahi Wa’inna ilaihi Raji’un Sati Biyu Da Auren Su Yanzu Ta Rasu A Ramadan Mijinta Kuma Ya…..

Innalilahi Wa’inna ilaihi Raji’un Sati Biyu Da Auren Su Yanzu Ta Rasu A Ramadan Mijinta Kuma Ya…..

A Yanzu haka mutane da Yawa suna fatan Allah ya jikanta da Rahama a yanzu haka wanna Mutuwar ta Girgiza Duniya.

BASIR MAI TSURO KO MAI BURTSOWA SAI AN MAYAR DA HANNU KO MAI ZUBAR DA JINI

wanna wata irin matsala ce wacce take addabar Mata da yawa.
Sannan maganinta kuma yayi wahala hakan yana faruwa ne is an mace tayi kiba sosai ko kuma ta haihu fatarta ta Kara budewa shi ke hadddasa musu hakan.

∮ ma’u Khal tufa
∮ gishiri
∮man zaitun
∮man simsim

Zaki samu ruwan Khal na ( Apple ) Wanda ake Kira Khal tufa kwalba 1 sauna zuba gishiri a ciki kimanin cokali 5 sai asa ruwan zafi a wanke daidai garin.

In ya bushe sai asa audunga da ruwan Khal tufa din da aka hada shi da gishiri Ana gogewa sosai a rinka murzashi sosai in an gama saina hada man zaitun da simsim a shafa ba gurin sau biyu a rana har sai an warke.

●➜ *ki tafasa makuba da gishiri a ciki ki tace ki shiga ruwan ko dumi ki zauna a ciki kamar Rabin awa, a kalla kiyi sau Biyu a Rana.*

Advertisement

●➜ *ki tafasa sassaken mangwaro da jar kanwa ki dinga sha.*

●➜ *ki daka citta tayi laushi, dakakken garin bakar habbatussauda ki kwaba da zaitun ko Zuma ki dinga matsawa a duburar.*

CUTAR KANSA / CANCER ●
☏➜+2348037538596
yawan cin karas ko amfani da karas wajen yin lemon ruwansa ko yawan cin salak tare da karas.

Abu na Biyu a shafe bangaren cutar da man habbatussauda sau uku a yini, tare da markada karas a hada da habbatussauda a rinka shan cokali daya 1 bayan an ci abinci.

Na uku  a dinga wanke wurin da zuma Mai kyau.

           ● *CIWON DAN KARKARE*●

Idan aka samu man zaitun aka hada da gishiri sai a shafe Dan yatsa da shi.

        ● *MAGANIN TEFOT ( TYPOID )* ●

A samu tafarnuwa kamar kwaya 5 a zuba a Kofi madara Mai dumi, a hada da Zuma a rinka sha.
Sannan a samu man tafarnuwa a hada da man zaitun a rinka shafe kashin baya dashi.
Da safe kuma a tafasa tafarnuwa a rinka shakar tururin.

    ■ *DON SAMUN SAUKIN HAIHUWA* ■

duk macen da haihuwa ta matso Mata , to ta yawaita shan Zuma Mai kyau.

Amma yana da kyau tun tana da ciki wata Biyu ta dinga shan za’afaran.

□ *WARIN HAMMATA KO WARIN GABA* □

  wanna ita matsala ce wacce take sa aure ya mutu idan kuma bai mutu ba yasa a daina ganin mutuncin juna.

Yar’uwa duk da mun San akwai ciwo Amma fa akwai na kazanta to yar’uwa muna baki shawara ki zamo Mai tsafta a koda yaushe musamman in kin to shiga bayi ki wanke duk wani lungu name jikinki musamman ( hammata da kasan mararki ) in son samu ne ki samu wadannan kayan hadin kiyi amfani dasu.

○ albabunaj
○ ganyen magarya
○ alimun ( alif )
○ raihan ( daddaya )

Zaki dafa albabunaj da ganyen magarya ki wanke kowanne sako da lungu na jikinki dashi Amma kafin nan Zaki shafa nikaken garin albabunaj da raihan a hammata sai bayan an 2hours sai ki wanke da sannan ruwan magarya da albabunaj in ya bushe sai ki goga alimun duk guraren hammata da kasan Mara haka Zaki rinka yi insha Allah.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu