Labarai

Bidiyon mutumin da ake cewa mutuwa ta manta dashi saboda yawan shekaru

Wannan shine cikakken bidiyon mutumin da ake cewa mutuwa ta manta dashi ka danna sau uku (3) zai bude maka mun gode sosai da sosai .

Lallai wannan abun AL ajabine sosai muna rokon allah yasa mu cika da imani ameen summa ameen kuci gaba da kasancewa da shafinmu Mai albarka.

Yar uwa idan kina son kugunki ya ciko yayi fadi sosai to kiyi wannan hadin.

Mata da yawa suna son babban kugu domin yana daga cikin abubuwan da suke jan hankalin maza, musamman a wannan lokacin na karfin sha’awa a wurin samari, wannan yasa kusan kowacce mace take son ta mallaki babban kugu.

Girman kugu yana da matukar fa’ida sosai a wurin mace ta fuskoki da bangarori daban daban, saboda yana saka kyawu da farin ciki ga ma’abociyar sa, da kuma sanya cikar diri na halitta.

Don haka duk macen da take son duwawunta suyi girma su zama manya-manya kamar an hura su, ko kuma take son taga nonuwanta sunyi manya-manya kuma ba za su zube ba, sai ta samu kayan Zaki na gona suna da matukar amfanin a jikin mace, ki daure ki dinga yawan shan su, ga mahadan:.

Abarba
Madara
Kankana
Lemo
Suga
Gwanda

Hanyar Da Za’ayi Wannan Hadi:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu