Labarai
Innalillahi yanzu haka allah yayiwa Jaruma asmee wakili rasuwa
![](https://manuniya.com/wp-content/uploads/2023/05/Screenshot_20230507-115524.png)
Yanzu yanzu mukaga wani video yana ta yawi a kafafan sada zumunta wanda yake nuni da cewa jatumar kannywood asmee wakila ta rasu.
Bayan bincike da mukayi mun gano cewa wannan labarin bashi da alamaun gaskiya a cikin sa kawaii dai mutane ne da kuma sharrin makiya.