Labarai

Jiya Ba Yau Ba Kalli Wasu Jaruman Kannywood Lokacin Suna yara

Yadda wasu daga cikin hotunan jaruman kanywood suka dauki hankalin mutane a lokacin da jaruman suna kana nan yara.

MAGUN GUNA

Indai kana fama da matsalar kankancewar Azzakari ko gaban ka baya girma ko kana son samun karin girman Azzakari kayi wannan hadin.

Abunda Yasa Kake Daukan Lokaci Bayan Kayi Zuwan Kai:

Maza da yawa suna son sake ci gaba da saduwa da matansu bayan sunyi zuwan Kai na farko. Amma hakan yana citura sai zuwa bayan wasu mintuna wasu kuma sai ma an kai sama da awa 24.

Akwai mazan da suna iya yin zuwan kai har sau biyar ba tare da sun sauka daga kan matansu ba. Irin wadannan maza bincike ya nuna Kashi 30 ne cikin 100 na maza dake da irin wannan halittar.

Kamar yadda aka samu irin wadannan kason cikin maza, haka ma ake dasu cikin mata, akwai macen da idan ta gamsu sau daya bata bukatar namiji sai bayan wani lokacin. Akwai wata sai ta kawo sama da biyar sannan take sanin tayi Jima’i.

Dukkanin masu irin wadannan halittar babu wani matsala dake damun su. Illa kawai haka halittarsu na Jima’i yake. Yayin da kuma suka nemi takurawa kansu yin fiye da abunda halittarsu bazai iya dauka ba, suna iya cutar da kansu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu