Labarai

Video Yadda Ake Gudanar da Shara’a Kan Nassarar Tinubu ( APC), Dole Tinubu Ya Bayyana Kadarorinsa

Video Yadda Ake Gudanar da Shara’a Kan Nassarar Tinubu ( APC), Dole Tinubu Ya Bayyana Kadarorins.

Hukumar inec ta kasa ta bayyana cewa dole ne shugaban kasa da yan magalissu da kuma duk wani wanda yaci zabe ya bayyana yawan kadarorinsa.

Kuma kowa zaiyi hakanne kafin a mika masa mulki a hannun su yanzu haka muna dauji da cikekken kalli video a kasa.

Abubuwan da suke haddasa fitar farin ruwa a gaban Mace daya kamata ku sani domin magance su.

Farin ruwa wanda a turance ake kira da (white discharge) wanda ke fitowa daga Farjin Mace ko Azzakarin Namiji, a lokacin sha’awa ko da lokacin jima’i ko bayan jima’i, akwai farin ruwan da yake fita daga farji domin taimakawa Mace wajen jima’i.

Misali akwai wani nauyin farin ruwa da ake kira da (cervical mucus) shi idan ya fita yana wanke farji tare da kara masa santsi, ya zama kamar an shafa masa wani mai me yauki.

Sannan akwai wani ruwa wanda ake kira da (Penile fluid) wanda ke fita ta cikin bututu daya da fitsari yana fita hanya daya da fitsari.

Wadannan ruwaye idan aka ga sun fita ba komai bane lafiya ce, wasu lokuta fitar ruwan yana nuni da cewa mutum ya kamu da cutar infection ne, amma in sha Allah zan danyi bayani akan wanne ne na cuta wanne ne na lafiya a cikin su.

Sha’awar jima’i shine sanadin farin ruwa da farjin mace mafi yawanci lokaci, kuma wannan ruwa yana fita fari mai haske.

Wannan ruwan yana tsaftace da bata kariya ga farji lokacin da mace daji sha’awar jima’i, wannan ruwan yana karuwa tare da fitowa daga gaban ta kuma indai mace ba zafi take ji wajen jima’i ba wannan ruwan fitar sa ba komai bane face lafiya.

Sai kuma fitar farin ruwa a lokacin da Al’ada tazo wato haila:

Ba matsala bane mace taga farin ruwa a lokacin da al’ada tazo ko kuma a karshen al’adar tata a lokacin ovulation lokacin da kwan haihuwar mace ke fita, farin ruwa na fita daga gaban mace kalar sa kuma kamar farin dake cikin danyen kwai.

Sannan idan akai jima’i a wannan

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu