Labarai

Masha Allah jarumar tiktok murja Ibrahim kunya kuyi mata fatan alheri

Masha Allah jarumar tiktok murja Ibrahim kunya kuyi mata fatan alheri

Tun bayan da kotu ta saki murja ake tayi mata fatan alheri da addu’a Allah yasa karshen wahalar kenan yasa ta daina aikatawa wannan abubuwan saboda yadda akaja kunnanta akan wannan abinda ta aikata na rashin tarbiya a Social Media.

Kowa yasan wannan matashiyar jarumar yar asalin jihar Kano ce amma kuma yadda take nuna fitsari kiri kiri yasa wasu ke ganin anya kuwa hakane yar garin nan ce saboda abin nata ya fara yin yawa Allah dai ya kyauta Amin.

Amma sakin wannan hotunan yasa ana ganin komai yazo karshe duk wata alama ta bayyana cewa zatayi aure Allah yasa haka Amin.

Allah yasanya alkhairi acikin bikin yasa ayi lafiya a gama lafiya ya kuma kawo kazantar da yaya nagari amin.

Mun gode sosai da sosai ku cigaba da bibiyar mu don samu Labarai Duniya da na Kannywood kasance da Manuniya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu