Labarai

kalli Bidiyon jarumin kannywood Musa mai sana’a yaje shan shayi a garin Saudiya…

kalli Bidiyon jarumin kannywood Musa mai sana’a yaje shan shayi a garin Saudiya…

Kowa wannan jarumin baya gajiya da barkwanci wanda har a wannan garin da yaje sai da yayi abinda ya saba na wasa da kuma dariya wannan jarumin yana da tarin masoya wanda suke bibiyarsa saboda yadda yake nishadantar dasu.

Musa mai sana’a ya bawa mutane dariya wasu kuwa sukarsa suka dinga yi saboda garin Makka garin ibada be ba garin barkwanci ba dan haka wasu suke ta sukarsa akan wannan abinda yayi.

Kalli Cikakken video a Nan kasa 👇👇

Inda wasu kuma suke cewa daman ya iya Yaren larabci wa’yanda basu san shiba kenan inda wasu kuma suka sanshi sunsan malamin iskamiya ne dan haka Yaren larabci ba wani abu bane a wajensa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu