Labarai

Hadiza Aliyu gabon jarumi Rabi’u Rikadawa ya shigo da karfinsa ya fada mana wasu abubuwa game dashi..

Hadiza Aliyu gabon jarumi Rabi’u Rikadawa ya shigo da karfinsa ya fada mana wasu abubuwa game dashi..

Hadiza Aliyu gabon jarumi Rabi’u Rikadawa ya shigo da karfinsa ya fada mana wasu abubuwa game dashi.

Tunda wannan jarumar ta gayyaci jarumin mutane suke murna da farin ciki saboda sun dade suna bibiya da kuma bin kan wannan jarumar domin ta gayyaci jarumin akwai abubuwan da ake son ji daga bakin.

Akwai wata kalma da jarumin ta fita fada a bakinsa yanzu kalmar ta shiga bakin mutane wanda yake cewa mabish miskika wannan da kalmar yanzu anfi sanin jarumin da ita.

Yayi kaurin suna acikin wani shiri mai nisan zango nasu malam Aminu saira mai suna labarina wanda shirine mai daukar hankali dajan ra’ayin masu kallo.

Ga wani takaitaccen vedio mun dora muku domin ganin yadda ta kaya tsakanin jaruma Hadiza gabon da kuma babban bakon nata.

Mun gode sosai da sosai ku cigaba da bibiyar mu don samu Labarai da na Kannywood kasance da manuniya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu