Labarai

EFCC Ta Kama Manajan banki A Abuja kan Zargin kin Loda kudade A ATM

EFCC ta Kama Manajan banki A Abuja kan Zargin kin Loda kudade A ATM.

Hukumar da ke yaki da cin hanci da rashawa ta Najeriya EFCC ta kama wani manajan banki a Abuja kan kin loda sabbin kudi cikin na’urar ATM duk da cewa akwai miliyan 29 lakadan ajie a cikin bankin.

Kafin jami’an na EFCC su yi awon gaba da shi, jami’an na EFCC nan take suka bayar da umarni aka zuba kudaden cikin na’urorin biyan kudin domin biyan kwastamomin da suka dauke sa’o’i kan layi suna jira.

Ko a makon da ya gabata sai da jami’an hukumar ICPC suka kama wasu shuwagabannin banki a Abuja.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu