Labarai

Muatane Nata Cecekuce akan Hadarin Mawaki tijjani Gandu Ali Nuhu Da Adam Zango Sun Motsa Jamiyya

Sanin kankanu a masana’antar kannywood a duk lokacin da akace Ali nuhu za a ce adam zango sai dai a wasu lokutan ana samun matsala tsakanin Wa da kanin.

Duk da cewa dama ana samun hakan a kowace masana’anta ba iya masana antar ta kannywood ba.

Muna rokon allah ya kara hada kawonan su baki daya a bangaren wajen mawaki tijjani gandu kuwa anata samun mutane daga jahohi da ban da ban suna ta zuwa dobashi.

Was u yasnsu wasu kuma bai sansubama muna rokon allah ya kara masa lafiya shima.

Abubuwan da suke haddasa fitar farin ruwa a gaban Mace daya kamata ku sani domin magance su.

Farin ruwa wanda a turance ake kira da (white discharge) wanda ke fitowa daga Farjin Mace ko Azzakarin Namiji, a lokacin sha’awa ko da lokacin jima’i ko bayan jima’i, akwai farin ruwan da yake fita daga farji domin taimakawa Mace wajen jima’i.

Misali akwai wani nauyin farin ruwa da ake kira da (cervical mucus) shi idan ya fita yana wanke farji tare da kara masa santsi, ya zama kamar an shafa masa wani mai me yauki.

Sannan akwai wani ruwa wanda ake kira da (Penile fluid) wanda ke fita ta cikin bututu daya da fitsari yana fita hanya daya da fitsari.

Wadannan ruwaye idan aka ga sun fita ba komai bane lafiya ce, wasu lokuta fitar ruwan yana nuni da cewa mutum ya kamu da cutar infection ne, amma in sha Allah zan danyi bayani akan wanne ne na cuta wanne ne na lafiya a cikin su.

Akwai fitar farin ruwa a lokacin da Mace taji sha’awa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu