Labarai

Yanzu Momee Niger Ta bayyana duk Wanda ke bukatar auranta to a shirye take…

Yanzu Momee Niger Ta bayyana duk Wanda ke bukatar auranta to a shirye take…

Tofa game bukatar auran jaruma momee Niger Lallai ya zama cikin shiri domin ta shirya.

Jarumar ta dade tana nuna cewa ita yanzu bata da wani buri face taga ta shige daga ciki wanda hakan yasa mutane suke ta bibiyarta domin su tabbatar da abinda ta fada da gaske saboda jarumar Allah yayi mata kyau duk wani abu da ake bukata a jikin ya mace Allah ya bata dan haka take nema mijin Aure.

Amma kuma wani hanzarin ba gudu ba wasu mutane suna tsoron auren yan kannywood saboda sai ka gama kashe kudade ka kunyi aure sai kuma auren yaki yayi tasiri kaga an samu matsala an rabu cikin kankanin lokaci sai dai ita kuwa wannan jarumar tace duk wanda ya aureta zatayi masa ladabi da kuma biyayya.

Yanzu dai wannan cikiya ce duk wanda wannan jarumar tayi masa daidai da irin macen da yake son aure toa fa wata kyakkyawar dama.

kalli cikakken video a Nan kasa yanzu 👇👇👇👇

Mun gode sosai da sosai ku cigaba da bibiyar mu don samu Labarai Duniya da na Kannywood kasance da Manuniya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu