Labarai

Shima Umar Hashim ba abarshi a baya kalli bidiyon yadda shima yayi Shagalin sallah tare da iyalanshi…..

Shima Umar Hashim ba abarshi a baya kalli bidiyon yadda shima yayi Shagalin sallah tare da iyalanshi…..

Kyautar kayan salla da masoyin jarima A’isha najamu izzar So ya kawo mata abin ya birge masoyanta.

Wannan jarumar a halin da ake ciki yanzu duk jaruman kannywood babu wanda ya kaita yawan masoyan da samari shi yasa take sharafinta kuma tafi kowa media a masana’antar kannywood domin irin abin alkhairin da take samu daga wajen mutane da masoyanta.

Ku kalli wasu kayayyakin da zata gudanar da bikin sallah da wannan masoyin nata ya kawo mata ya firgita mutane
Me akayi da maza wasu suna tsoran kar irin wannan abin yana hadasu da masoyansu suna Rigima saboda rashin kai irin wannan kayan da bikin sallah.

Jarumar ta bayyana jin dadin ta akan wannan lamarin kuma tace ita da wannan masoyinta mutu ka raba tsabar jin dadi da tayi.

Yanzu yanzu rakiya musa tayi wakar yabon manzon Allah irinta Ali Nuhu.

Shin itama wannan jarumar za’ayi mata cha ne ko kuma baza ayi ba munga yadda ta faru da jarumi Ali Nuhu lokacin da yasaki wata wakar yabon manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallam yadda wasu malamai a kasar nan sukayi masa raddi harda masu cewa yayi shirka.

Yabon Annabi kowa ya sani tun ma’aikin Allah Sallallahu alaihi Wasallam yana raye ana yabonsa gabansa wani lokacin ma har kyauta yakeyi duk masu bibiyar Tarishi sunsan haka yin yabon Annabi ba laifi bane amma yanzu wasu sun dauki abin babban laifi.

Jaruma rakiya Musa itace jarumar data fito ta fadi labarin soyayyar ta da wani shahararren mawakin a kannywood harma mutane suka dinga tausaya mata sai gashi yanzu ma ta dauko wani sabon abin.

Tofa ankai Hadiza gabon bango ta fito ta caccaki masu cutar mutane da sunanta.

Wannan dai abin ba shike karan farko ba wanda mutane sukeyi sun riga sun saba sai wani ya bude facebook ko kuma whatsaapp da sunan wata jarumar a kannywood yana Damfarar miliyoyin mutane kudi.

Yanzu dai duk wanda yake haka da sunan hadiza gabon shikkenan tasa tazo karshe domin ta bude komai kuma taja kunnan mutane akan su kula su daina yarda da kowa.

Yadai kamata aji tsoran Allah duk wanda yasan yana wannan abin tofa ya daina saboda haka cin amana ne Allah zai sakawa Mutane.

Tofa kalli video yadda azumi yake wajiga jaruma Rahama sadau dukta rame.

Daman ba wanda abu bane kowa akwai irin jikinsa wani idan za’ayi azumi dari babu wata alama da zata nuna cewa yana shan azumi inda wani kuwa ko daya yayi sai an fahimci cewa yana shan wahala kowa akwai yadda ya saba da Abinci.

Tunda aka fara azumi babu wani video da aka gani na wannan jarumar sai wannan kuma abin ya bawa mutane mamaki don koda mutum baisan wannan jarumar ba a baya yasan gaskiya ta rame yanzu sosai duk da azumin ya fara hada kayansa.

Sai a yadda wasu ke ganin ai wannan jarumar abinda tayi bai kamaceta ba dan kana shan wahalar azumi ka wani fito kana nunawa duniya irin wahalar da yake baka wannan dabi’ar yara ce.

Mutane sun yiwa Adam a zango cha kan nuna soyayyar sa ga wannan jarumar.

Shikkenan mutane sun fara fahimtar mene gaskiyar abinda yasa jarumin ya rabu da
Matarsa duk saboda ya auri wannan jaiumar ne wato junaidiya gidan badamasi.

Sai dai kuma ba lallai abinda mutane suke zaogi baya zama gaskiya tunda kafin ya saki matar tasa saida ya fara fitowa ya fadawa duniya halin da suke ciki saboda ta gaji da abinda wannan matar tasa take masa.

Shikkenan dai yanzu an fahimci komai akan manufar Adam a zango amma kuma ba kowa zai yarda ba sai yagani a zahiri.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu