Labarai

Innanillahi jarumin kannywood Yakubu Muhammad Yasha zagi akan wannan Bidiyon…

Innanillahi jarumin kannywood Yakubu Muhammad Yasha zagi akan wannan Bidiyon…

Kowa yasan wannan jarumin a baya yana daga cikin jaruman kannywood wanda ake ganin kimar su da kuma mutuncinsu kafin jarumin ya fara Nigerian film shikkenan mutuncinsa ya zube a wajen wasu mutanen.

Acikin kwanakin nan jarumi Yakubu Muhammad ta saki wani sabon video shida wata mace wacce take sumbatar sa sai dai abinda mutane basu gane ba shine mene tsakaninsa da wannan matar matarsa ce ko kuma yarsa ko kuma acikin shirin Film ne Allah ne masani.

Tambayar da mutane suke masa kenan wanda har yanzu an gaza jin amsarta daga bakin jarumin.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu