Labarai

Fatima Alin Nuhu Ta Fitar Da Wanda Zata Aura kalli Yadda Shamsu Dan Iya Da Hamisu breaker Suka Shiga Wani Hali…

Fatima Alin Nuhu Ta Fitar Da Wanda Zata Aura kalli Yadda Shamsu Dan Iya Da Hamisu breaker Suka Shiga Wani Hali…

Kamar dai yadda aka sani Yanzu Haka Fitacciyar Jarumar Kannywood rahama sadau tana cikin garin Mumbhai ta kasar indiya inda ake daukar sabon Shirin ta me suna Nollywood goes to india Wanda kuma zata fito ne tare da Fitaccen Jarumin Bollywood dinnan me suna rajneeshduggal.

Wanda shine zai fito a Matsayin Mijinta, Tun bayan saukar jarumar ne a kasar ta india ta fara sakin sabbin hotunan ta a yayinda ake tsaka da daukar Shirin.

Dama dai wannan ba shine Fim dinta na farko a kasar ba, domin ta fito a wani Fim din me suna Khuda Hafiz kashi na biyu, a yayin wannan tafiya Jarumar ta tafi ne tare da Kanwar ta me suna teemah Sadau.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu