Labarai

Tashin Hankali Wani Fusataccen Matashi Ya Cinnawa Gidansu Budurwarsa Wuta Saboda Ta Juya Masa Baya Sakamakon Tayi Sabon Saurayi

Tashin Hankali Wani Fusataccen Matashi Ya Cinnawa Gidansu Budurwarsa Wuta Saboda Ta Juya Masa Baya Sakamakon Tayi Sabon Saurayi.

Wani Fusataccen Matashi Mai Suna Musa Abdullahi Rigasa Ya Cinnawa Gidansu Budurwarsa Wuta Saboda Ta Juya Masa Baya Sakamakon Tayi Sabon Saurayi.

Abubuwa irin wannan a yanzu sun riga sun zama ruwan dare, domin harma kisa anayi abinda yafi kona gida, Shin masu Karatu me za kuce game da matakin da wannan saurayin ya ɗauka?

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu