Labarai

Yadda Aka Yiwa Musa Maisana’a Dole Yayi Larabci a Gurin Shan Shayi a Saudiya

Wani video da ya dauki hankalin mutane a yayin da Musa maisanaa yake yiwa wani yaro larabci yayin da yaron zai bashi Shayi.

A kasar saudiya Musa maisanaa yayi abun da yayi matukar bawa mutane dariya sosai dikda dama yayi domin ya bawa masoyansa mamaki.

MAGUN GUNA

Sahihin Maganin Ciwan Sanyi Na Mata Da Maza Da Ya Kamata Ku Sani.

ALAMOMINDA KE NUNA MACE NA DAUKE DA CUTAR SANYI:

Jin Zafi Lokacin Jima’i
Kaikayin Gaba
Fitar farin ruwa agaba
Gushewar Shaawa
Warin GABA.


ALAMOMIN SANYI NA MAZA

Kankancewar Gaba
Saurin Inzali
Kaikayin Matse matsi
Kaikayin Gaba
Gushewar Shaawa
Da Sauransu.


ABINDA ZA’A NEMA

ABINDA ZA’A NEMA

A samu namijin goro guda 5
a samu citta mai ashar (mai yatsu) guda 4, ko 5


a samu tafarnuwa guda 3 ko
lemon tsami guda 1


Sai ayanka su kanana Kuma a jajjaga su, Shikuma lemon tsamin a yanka shi a matsa Ruwan acikin tukunya Kuma ajefa bawon aciki a tafasa su duka, A tace kafin asha, a zuba zuma idan za’asha dan yayi dandano, Asha rabin kofi sau uku 3 a Rana na tsahon sati 2.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu