Labarai

Bidiyon Yadda Akayi Jana’izar Abdullahi Shago Daya Daga Cikin Masu Tsaron Abba Gida-Gida Sabon Gwamnan Jahar Kano

An Gudanar Da Jana’izar Marigayi Abdullahi Shago Kamar Yadda Addinin Musulinci Ya Tanadar, Daya Daga Cikin Masu Tsaron Abba Gida-Gida Sabon Zababben Gwamnan Jahar Kano Me Jiran Rantsuwa.

Me Girma Zababben Matemakin Gwamnan Jahar Kano His Excellency Comr. Aminu Abdussalam Gwarzo Ya Halarci Sallar Jana’izar.

Cikin Tawagar Tasa Akwai Shugaban Jam’iyyar NNPP Na Kano Hon. Umar Haruna Doguwa, Sanata Dr. Abdullahi Baffa Bichi, Hon. Isyaku Ali Danja Da Kuma Zonal Chairman NNPP North West Hon. Shehu M. Bello (Shehun Garu).

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button