Labarai

Bidiyon abubuwan da suke ɓatawa Mata Azumi da kuma Maza batare da mutum yasaniba Kalli wannan bidiyon kagani…..

Bidiyon abubuwan da suke ɓatawa Mata Azumi da kuma Maza batare da mutum yasaniba Kalli wannan bidiyon kagani…..

mata sunfi kowa shagala da rashin yin ibada hakan kuma babban kuskurene agurin mata musamman masu aure yakamata mata kuyi karatun tanitsu domin amfanin kanku.

wannan kenan Kaden daga rahoton mu Akan yadda wannan lamari yafaru na sarki labari wani mutum zamu samuku wannan vadeo

mun gode sosai da sosai masoya bisa zayarar ku awanna gida Mai Albark na musamman gidan labari masu ingancin MANUNIYA Tsakar Labarai ✍️

MATSALOLIN MATA { 4 } ingantattu  magunguna
 WhatsApp
✆ +2348037538596
╥╥╥╥╥╥╥╥╥╥╥╥╥╥╥╥
 NI’IMA GA NACE ( 1 )
duk macen dake San samun ni’ima a jikinta tota likewa wannan sinadarin. kuma Ana hadin ne da dare idan sun jiku da safe ake sha.

 asamu kankana ( water milon) meyashi se a fafe samanta da wuka Ayi mata kofa.

 asamu kaninfari ( clabe) a dakashi a zuba a cikin kankanar.

 asamu dabino a nikashi a zuba a cikin kankana.

 kwakwa (coconut) kwallo daya a fasa ta a zuba ruwan cikin kankana sannan kwakwar ma a nika ta a zuba cikin kankana.
sai a rufe kankana sai da safe sun jiku sai uwar gida ta shanye ruwan tas sannan ta cinye kankana.

 AMFANIN KAYAN ITATUWA A JIKIN MACE 

 TUFFA ( apple) matsayinta a jikin ki zai Kara miki ni’ima a jiki kuma jikinki ya ringa laushi yana kyau ba kamar wasu matan ba inka taba jikinsu naji tauri kamar namiji.

 RUWAN ABARBA: shi ma yana da kyau mace ta rinka markadawa tana tacewa tana sha da sugar ko zuma.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu