Labarai

Sarkin Kano ya taya Abba Kabir murnar lashe zaben gwamnan Kano

Sarkin Kano ya taya Abba Kabir murnar lashe zaben gwamnan Kano….

Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu bayaro yataya Abba Gida Gida murnar cin Zaɓen Kano tare da Addu,a Allah yatayashi Riko ya bashi ikon yimana Kanawa adalci.

Sarkin Kano ya taya Abba Kabir murnar lashe zaben gwamnan Kano.

Sarkin Kano Aminu Ado Bayero ya taya Abba Kabir murnar lashe zaben gwamnan Kano.

Cikin wata sanarwa daga Sakataren Yada Labarai na Masarautar Kano Abubakar Balarabe Kofar Naisa ta bayyana cewa al’ummar kasar nan sun karbi tsarin mulkin damokaradiyya da matuqar muhimmacin idan akayi la’akari da yadda suka futo domin jefa kuri’unsu kamar yadda tsarin mulki ya bada dama.

Mun gode sosai da sosai ku cigaba da bibiyar don samu Labarai Duniya da na Kannywood kasance da Manuniya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu