Labarai

Na rantse ga Allah zan iya bawa Rarara kyautar miliyan 150 inji Naziru Sarkin waka

Na rantse ga Allah zan iya bawa Rarara kyautar miliyan 150 inji Naziru Sarkin waka

Na rantse da Allah zan iya bawa Rarara miliyan 150 inji Naziru Sarkin waka.

Ba Atiku ba ba tambuwal ba ko Kwamishinan tambuwal ne yace in bawa Dauda kahutu rarara wannan kudin walllahi saina bashi cewar Sarkin waka.

Wannan maganar tayi matuƙar daurewa masoya masoya mawakin kai saboda tunda ake fada ba’a taba jin wanda yayi ikirarin cewa haka ba sai Naziru Sarkin waka musamman masoya Rarara sun fara mayar masa da martani kai harma wa’yanda basa shiga irin wannan rigimar a wannan karan sun soki naziru Sarkin waka akan wannan kalaman nasa.

A gaskiya abinda wannan mawakan suke ya fara wuce gona da iri domin har yara ƙanana sun fahimci Hassada ce acikinsu ba wani abu ba.

Mun gode sosai da sosai ku cigaba da bibiyar mu don samu Labarai Duniya da na Kannywood kasance da manuniya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu