Labarai

Dan Allah kuji irin ashar din da jaruma Aina’u ade takeyi akan masu sukar ra’ayinta da akayi..

Dan Allah kuji irin ashar din da jaruma Aina’u ade takeyi akan masu sukar ra’ayinta da akayi

Jarumar tace kowa bashi da damar fada ko kuma nuna ra’ayinsa sai kaji wasu sun futu suna sukar wannan ra’ayin wasu ma harda zagi duka dai kowa akwai ta yadda zai sokeka dan kawai bakwa ra’ayi daya dashi inji jarumar.

Jarumar ta fusata kuma ta mayar da martani gaduk masu zaginta dan duk wanda yasan wannan jarumar yasan jaruma ce mai zafin gaske wacce batason raini duk kankantarka ko girmansa ka shiga sabgarta zata takaka.

Wannan abunda jarumar tayi yasa an dawo ganin girma da kuma kumar jarumar yanzu daga mutum yayi shiru sai a raina shi inji jaruma Aina’u ade inda ta kara da cewa yanzu duk kankantar mutum indai ya tabata itama saita takashi.

Mun gode sosai da sosai ku cigaba da bibiyar don samu Labarai da na Kannywood kasance da Manuniya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu