Labarai

Masha Allahu ku saurari karatun al qur’ ani daga bakin dan gidan jarumi Adam a Zango…

Masha Allahu ku saurari karatun al qur’ ani daga bakin dan gidan jarumi Adam a Zango…

Alhamdulillah ku saurari karatun al qur’ ani daga bakin dan gidan jarumi Adam a Zango.

Da yawa mutane suna ganin jaruma kannywood basa kai ƴaƴansu makarantar muhammafiya sai dai makarantar boko wanda ashe ba haka wannan zancen yake ba domin yanzu anga zahirin gaskiya daga dan gidan Adam a Zango kuma alhamdulillah yanzu an fahimci gaskiya.

Wannan yarin shine babban dan gidan Adam a Zango mai suna Aliyu Haidar kuma babu shakka wannan jarumin yana matuƙa kaunar yaron domin a komai jajirtacce ne dan haka ya ciri tuta acikin yayansa.

Muna masa addu’a Allah ya kara basira yasa ya zama abin alfahari a wajen mahaifinsa yasa Alkur’ani ya cecemu Amin.

kalli cikakken video 🖕 🖕🖕🖕

Mun gode sosai da sosai ku cigaba da bibiyar don samu Labarai Duniya da na Kannywood kasance da Manuniya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu