Labarai
Allah sarki yau shekara goma sha uku (13) da rasuwar yar adu’a shugaba adali a nigeria
![](https://manuniya.com/wp-content/uploads/2023/05/Screenshot_20230507-065306-1.png)
Allah sarki rayuwa yau shekarar tsohon shugaban kasa yar adu’a sha uku da rasuwa muna fatan allah subhanahu wata’ala yaji kansa .
kowa yasan shugaban kasa uar adu’a adali ne shugabane nagartacce kuma shugaba ne mai jinkan talakawa da tausayi mai san cigaban arewa .
allah yasa halinsa nagari yabishi allah ya mai rahama ameen summa ameen mun gode kuci gaba da ziyartar wannan site domin samun labaran duniya.