Labarai

Toffa Ashe ba iya Rarara aka yiwa asara ba harda jarumin kannywood Adam a Zango

Toffa Ashe ba iya Rarara aka yiwa asara ba harda jarumin kannywood Adam a Zango.

Tofa ashe ba iya Rarara aka yiwa asara ba harda jarumin kannywood Adam a Zango.

Da farko lokacin da wasu bata gari suka dinga kone kone acikin wannan garin saboda kawai waji dalili nacin zabe wanda kowa idan abin alkhairi ya sameshi ana so ya aikata abu ko kuma murna acikin nutsuwa babu dagawa wani hankali amma su kuwa wa’yannan masu murnar babu wani abu da sukayi banda dagawa mutane hankali.

Sai dai bayan da abun ya lafa sai aka gano cewa ashe ba iya Rarara sukayi wannan asarar ba harda sauran mawaka musamman jarumin kannywood adam a zango shima sunyi masa ta’adi abin babu dadi kowa yaga abinda ya faru.

Mawakin wanda yayi kaurin suna wajen wakar siyasa da kuma taba abokan hamayya ko kadan abin bai wani bashi mamaki ba domin yasan haka zata faru tunda kafin suyi sunyi barazana cewa indai sukayi nasara zasu aikata abubuwa makamancin haka.

Mun gode sosai da sosai ku cigaba da bibiyar mu don samu Labarai Duniya da na Kannywood kasance da manuniya.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu